Sadiq Sani Sadiq Yace Nifa ba Tarbiyya Nazo Koyarwa ba a Kannywood Kudi Kawai Nazo Nema

Sadiq Sani Sadiq Yace Nifa ba Tarbiyya Nazo Koyarwa ba a Kannywood Kudi Kawai Nazo Nema

An rubuta wannan labarin don samar muku da bayani game da abin da wani fitaccen jarumin Kannywood Sadiq Sani Sadiq Yace Nifa ba Tarbiyya Nazo Koyarwa ba a Kannywood Kudi Kawai Nazo Nema.

Wani fitaccen jarumi a masana’antar Kannywood, Sadiq Sani Sadiq wande aka Fi Sani da Sadiq S. Sadiq ya bayyana cewa shi ba malamci ya kawo shi kannywood ba, wait shi ba tarbiya yazo ya bada  ba. Yayi wanan magana ce a kofar yada labarai a gidan radio da aka sani da freedom radio Kano.

KU DUBA: Bidiyon Sabuwar Salma a Kwana Casa’in Yadda Take Shan Taba da Fallasa Jikinta

Da aka tambaye shi toh meya kawo shi, yace shi dai kudinsa yake nema.

Sai Wani fitacen malamin adinin musulunci na jihar Bauchi da aka sani da Sheikh Idris Abdulazeez Mai da mashi amsa, yace ai dama duk yan masana’antar shirya finafinan hausa gaba dayansu babu mai ilimin adinin musulunci acikinsu wai dukansu jahilai ne kaf.

Maganan Sheikh Idris Abdulazeez sai ya tayar da cece kuce a cikin kannywood harma was ensu daga cikin jaruman kannywood din suka suka maida ma shi malamin zafafan martanai akan maganan daya yi. Wande yasa jarumi Sadiq S. Sadiq ya maida masa amsa wai shi “fatan shi yana so ya mutu Kuma ya koma ga Allah mahilicinsa a matsayin dan fim.

KU DUBA: Yadda Ake Duba Lambar BVN Da Amfaninsa

Sai yayi nadama daga baya da kalaman daya furta, sai ya fito a video ya bayyana cewa ai shi daman ba Tarbiyya Yazo Koyarwa ba a Kannywood Kudin shi kawai yazo nema.

Zaku iya binmu a shafinmu na Facebook kan Zafin Labarai domin samun labarai da dumi-duminsu

1 comment
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like