An rubuta wannan sakon ne don samar muku da bayani game Kamfanin Opay Zai Koma Kasar China Da Zama a Ranar 20 ga Wata tare da shawara idan zaku fitar da kuɗin ku daga Manhajar din ko zaku ci gaba da Mu’amala da su.

Wannan sakon zai samar muku da bayanai akan Yadda Ake Tura Kuɗi da Lambar asusun Opay da kuma gudanar da wasu hada-hadar banki cikin sauki daga walat na Opay ba tare da amfani da intanet ba. GABATARWA Opay sabis ne na banki na dijital da ke Najeriya, yana da cibiyoyin banki na zahiri a Legas … Read more