Kamfanin Opay Zai Koma Kasar China Da Zama a Ranar 20 ga Wata

Kamfanin Opay Zai Koma Kasar China Da Zama a Ranar 20 ga Wata

An rubuta wannan sakon ne don samar muku da bayani game Kamfanin Opay Zai Koma Kasar China Da Zama a Ranar 20 ga Wata tare da shawara idan zaku fitar da kuɗin ku daga Manhajar din ko zaku ci gaba da Mu’amala da su.

Kamfanin na Pancom wanda su ne masu Opay ya sanar da cewa zai tafi hutun kwanaki 5, kuma a cikin wannan lokaci, cibiyar sadarwa da sabis na kamfanin ba za su iya isa ga abokan cinikinsa ba.

KU KARANATA: Lambar da Ake Tura Kuɗi a Asusun Opay

Kamfanin ya bayyana wa abokan cinikinsa cewa suna ƙaura zuwa China don inganta ayyukansu don hidimar abokan ciniki da kyau.

Sun kuma shaida wa kwastomominsu da su kiyaye cewa babu abin da zai samu kudadensu a cikin jakar Opay, domin Opay yana da inshora kuma yana aiki a karkashin manufofin Babban Bankin Najeriya (CBN). Don haka, kuɗin su yana da aminci.

KU KARANATA: Duk Gajerun Lambobi Bankunan Najeriya Don Tura Kuɗi Cikin Sauri

Me kuke tunani? Ajiye bayanin ku a ƙasa bari mu san ra’ayin ku game da kamfanin Opay da yana so ya ƙaura zuwa China.
Zaku iya binmu a shafinmu na Facebook kan Zafin Labarai ko Twitter kan @Zafin_Labarai domin samun Wani talafi ko labarai da dumi-duminsu.

1 comment
Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

You May Also Like