Ina Neman Mijin Aure na Gari Koda Talaka ne Ina so zainab Abdul

Ina Neman Mijin Aure na Gari Koda Talaka ne Ina so zainab Abdul

An rubuta wannan sakon ne don kawo muku da bayani game da wata budurwar da ta ce Ina Neman Mijin Aure na Gari Koda Talaka ne Ina so zainab Abdul

Labarai da dumi-duminsu Kamar yadda kuka sani ‘yan mata da samari suna fitowa a shafukan sada zumunta na zamani wato Social Media.

Inda wasu ke amfani da kafafen na sada zumunta irin su Tictoc Facebook, Snapchat Twitter, Instagram, da dai sauransu a wajen gudanar da harakokin da suka shafi kasuwanci.

KU KARANTA: Kamfanin Opay Zai Koma Kasar China Da Zama a Ranar 20 ga Wata

Wasu kuma suna yin rubuce-rubuce ne da nufin su jawo hankalin mabiyansu, ta yadda za ka ga ‘yan mata da samari suna yin abubuwan da za su ja hankalin abokansu a shafukan sada zumunta.

Wata budurwa mai suna Zainab Abdull ta ce “Ni gaskiya ina son mutumin kirki ya aure ni, ban damu da kai talaka ba” kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter, ga hoton rubutun nata daga kasa.

Wata budurwa da aka sani da suna (Zainab Abdul) ta ce “Ni gaskiya ina son mutumin kirki ya aure ni, ban damu da kai talaka ba” kamar yadda ta bayyana a shafinta na Twitter, ga hoton rubutun nata daga kasa.

Zaku iya binmu a shafinmu na Facebook kan Zafin Labarai ko Twitter kan @Zafin_Labarai domin samun Wani talafi ko labarai da dumi-duminsu.

Leave a Comment